Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Wanke Shinkafarki Ki Sa Idan Ta Tafasa Kiyi Per Boiledki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Suka Soyu Kisa Ruwa Dai Dai Kisa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 29, 2025
Step:
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki wanke shinkafarki ki sa, idan ta tafasa kiyi per boiled
Ki soya mai kisa kayan miya idan suka soyu kisa ruwa dai dai, kisa maggi da curry da kayan kamshi
Idan ya tafasa ki zuba shinkafar amma ki rage wuta kibarshi ya kusa nina sai kisa jajjagaggen tarugu da albasa ki juya sai ki barshi ya dahu saiki sauke
Ki hada cabbage, albasa latas da tumatir da carrot idan kina bukata kisa mayyonise da salad cream ki juya sosai shikenan......... Aci dadi lafiya