Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafarki Ki Zuba Idan Ta Fara Tafasa Ki Sa Carrots Dinki Idan Ya Kusa Nuna Kiyi Per Boiled Ki Kara Mayarwa A Wuta Ta Nina Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafarki ki zuba idan ta fara tafasa ki sa carrots dinki, idan ya kusa nuna kiyi per boiled ki kara mayarwa a wuta ta nina saiki sauke ki juye a kula

  2. Ki soya mai kisa kayan miyarki da kika nika, kisa kayan kamshi da maggi da curry, idan tayi saiki sauke shikenan

  3. Idan zakici saiki sa cabbage da tomatoes


Ingredients

  1. 3 chopped carrots
  2. Rice
  3. Kayan miya
  4. Kayan kamshi
  5. Maggi da curry
  6. Mai
  7. Cabbage
  8. 2 chopped tomatoes

Related Recipes

Easy breakfast

Easy breakfast

Dafadukan makaroni da taliya

Dafadukan makaroni da taliya

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg

Wainar fulawa

Wainar fulawa

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Tuwon shinkafa miyar kubewa

Kosai

Kosai

Faten sinasir or waina

Faten sinasir or waina