Special awara

Source : Ki Gyara Wakenki Ki Jika Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Kisa Ruwan Tsamizakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki gyara wakenki ki jika kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa kisa ruwan tsami

  2. Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki sa tarugu da albasa da kika yanka ki daure ki barshi ruwan ya tsane

  3. Idan ya tsane saiki yanka yanda kike so saiki fasa kwai kisa maggi, sai ki rika sa awarar a ciki kina soyawa

  4. Idan zakici kisa yaji....... Shikenan....... Aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Yaji da mai
  3. 1 egg
  4. Tarugu da albasa
  5. Ruwan tsami

Related Recipes

Avocado fish and egg sandwich

Avocado fish and egg sandwich

Indomie pizza

Indomie pizza

Salad

Salad

Indomie

Indomie

Stir fry couscous with meat balls stew

Stir fry couscous with meat balls stew

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu

Color rice and stew with tsirai

Color rice and stew with tsirai

Taliya da wake

Taliya da wake