Zobo juice

Source : Za A Dafa Zobo Tare Da Sugar Idan Ya Tafasa Sai A Sauke Idan Ya Huce Sai A Tace Shi A Sake Zuba Ruwa A Tacesae A Wanke Danyar Citta Adaka Ta Matse A Ci...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 22, 2025

Step:

  1. Za'a dafa zobo tare da sugar idan ya tafasa sai a sauke, idan ya huce sai a tace shi a sake zuba ruwa a tace

  2. Sae a wanke danyar citta adaka ta matse a cikin zobon a sake wanketa a tace har sai ta sane

  3. Sai a matse lemon tsami a tace shima a cikin zobon. Amma ruwan kadan zaa saka sbd kar ruwa yyi yawa zobon ya sane

  4. Sae a goga cocumber a barta ta tsumu itama sai a tace a cikin zobon. Sae a saka a fridge idan yyi sanyi a sha.


Ingredients

  1. Zobo
  2. Danyar citta
  3. Lemon tsami
  4. Cocumber
  5. Sugar

Related Recipes

Rice with Egg Sauce and moimoi

Rice with Egg Sauce and moimoi

Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Cuscuss and chicken Sauce

Cuscuss and chicken Sauce

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

Jellof sphagetti and macroni

Jellof sphagetti and macroni

Salad

Salad

Jellof spaghetti

Jellof spaghetti

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi