Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Source : Za A Dafa Kayan Ciki A Saka Citta Da Albasa Da Gishiri Kafin Su Tafaso Bayan Sun Tafaso Sae A Zuba Kayan Miya Da Dakkakiyar Daddawa Da Kayan Kamshi Da ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 28, 2025

Step:

  1. Za'a dafa kayan ciki a saka citta da albasa da gishiri kafin su tafaso, bayan sun tafaso sae a zuba kayan miya da dakkakiyar daddawa da kayan kamshi da maggi idan kana so sai ka saka curry ka rage wutar har kayan cikin ya tahu

  2. Sae a fere dankalin a wanke a barbada gishiri a soya

  3. Sae a kafa kwai a saka albasa da maggi a soya.


Ingredients

  1. Kayan ciki
  2. Daddawa
  3. Attaruhu da albasa
  4. Spices and maggi
  5. Egg
  6. Sweet potato

Related Recipes

Shinkafa da miyar kifi

Shinkafa da miyar kifi

Jellof Spaghetti and potato

Jellof Spaghetti and potato

Zobo juice

Zobo juice

Black tea

Black tea

Sweet potato with miyar dage_dage

Sweet potato with miyar dage_dage

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

Chips and Onion sauce

Chips and Onion sauce