Jellof sphagetti and macroni

Source : Za A Daka Attaruhu Da Albasa Da Tumatir Gida Biyusae A Soya Shi Da Curry Da Kayan Kamshi A Kwashe A Kwanasae A Tafasa Ruwan Zafi Idan Ya Tafasa Sae A Zu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 15, 2025

Step:

  1. Za'a daka attaruhu da albasa da tumatir gida biyu

  2. Sae a soya shi da curry da kayan kamshi a kwashe a kwana

  3. Sae a tafasa ruwan zafi idan ya tafasa sae a zuba sphagetti da macroni idan suka tafaso, sae a rage ruwan a bar shi daidai ydda zai dafa su ba tare data cabe ba.

  4. Sae a zuba wannan attaruhu da albasan da aka soya da curry a zuba a zuba dakakkiyar daddawa kadan da maggi da spices da bushahhen kifi a juya a rage wutar a rufe, har sae ta hadu a hankali sai a kwashe a zuba a flask a ci.


Ingredients

  1. Sphagetti
  2. Macroni
  3. Attaruhu da albasa
  4. Curry
  5. Spices
  6. Bushahhen kifi

Related Recipes

Shinkafa da miyar kifi

Shinkafa da miyar kifi

Jellof spaghetti

Jellof spaghetti

Mango juice

Mango juice

White rice with egg

White rice with egg

Sweet potato with miyar dage_dage

Sweet potato with miyar dage_dage

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi

Jellof Spaghetti and potato

Jellof Spaghetti and potato

Indomie with Irrish potato

Indomie with Irrish potato