Source : A Dafa Shinkafa Ydsa Bazata Chabe Ba Egg Sauce Za A Fasa Egg A Soya Shi Da Isasshiyar Albasa Da Maggi Suyar Sauce Zaa Mishiidan Ya Soyu Sai A Zuba Att...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 18, 2026
Step:
A dafa shinkafa ydsa bazata chabe ba.
Egg Sauce Za'a fasa egg a soya shi da isasshiyar albasa da maggi, suyar sauce zaa mishi
Idan ya soyu sai a zuba attaruhu da albasa da kayan miya kmr cokali biyu a saka mai da curry da maggi sae ayi ta juyawa har sai ya soyu.
Sai a sauke ana cin wannan sauce din da shinkafa, taliya, macaroni da cuscus