Source : A Gyara Salad A Yanka Shi Sae A Wanke Da Ruwan Gishiri A Wanke Cocumber Da Tomatobayan Salad Din Ya Tsane Sai A Saka Yaka Cocumber Da Tomato A Saka S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 15, 2025
Step:
A gyara salad a yanka shi, sae a wanke da ruwan gishiri, a wanke cocumber da tomato
Bayan salad din ya tsane sai a saka yaka cocumber da tomato, a saka salad cream. Ana ci a cuscus, macaroni,spaghetti.