Shinkafa da miyar kifi

Source : Za A Dafa Shinkafa Tayi Wara Warasai A Markado Kayan Miya A Soya Da Mai Idan Kayan Miyan Ya Tsoyu Sai A Zuba Kanwa Kadan Sbd Tsamin Tomatosae A Zuba Ru...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 18, 2025

Step:

  1. Za'a dafa shinkafa tayi wara wara

  2. Sai a markado kayan miya a soya da mai, idan kayan miyan ya tsoyu sai a zuba kanwa kadan sbd tsamin tomato

  3. Sae a zuba ruwa kadan a kara mai a kayan miyan a saka curry, maggi da dai sauran su

  4. Already daman an wanke kifin an soya an gyara shi, sae a zuba a cikin miyar, a juya a rage wutar har miyar ta soyu

  5. Sannan mai zai fito sosaii a miyar


Ingredients

  1. Curry
  2. Maggi
  3. Spices
  4. Rice
  5. Salt
  6. Salad
  7. Mai

Related Recipes

Jellof Spaghetti and potato

Jellof Spaghetti and potato

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi

Shinkafa da miyar kifi

Shinkafa da miyar kifi

Mango juice

Mango juice

Fried rice

Fried rice

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

White rice with egg

White rice with egg

Onion rings 1

Onion rings 1