Source : Za A Hada Cuscus Da Yankakkiyar Albasa Da Mai Da Salt Kadan Da Ruwa Kadan Sai A Juya A Hada Sae Ka Dora A Turara Shi Kmr Ydda Ake Turara Dambu Idan Yyi...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 18, 2025
Step:
Za'a hada cuscus da yankakkiyar albasa da mai da salt kadan da ruwa kadan sai a juya a hada, sae ka dora a turara shi kmr ydda ake turara dambu idan yyi laushi ya dahu. Sai a kwashe a zuba a flask.
Chicken Sauce Za'a gyara kaza a a silala ta da albasa da citta da gishiri, idan ya silalu ya fara laushi. Sae a soya shi sosaii ya soyu, bayan an soya, sae a zuba attaruhu da albasa da kayan miya kadan da curry da maggi
Idan ya soyau sai a zuba ruwa a zuba naman a ciki a rufe ya dan tafaso. Sai a zuba a dinga ci.