Jellof Spaghetti and potato

Source : A Gyara Alayyahun A Yanka A Fere Dankalin A Yanka A Gyara Kayan Miyan Ayi Grating Koh Jajjage A Yanka Albasa Slides A Hada Ta Da Alayyahu Bayan An Wa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 15, 2025

Step:

  1. A gyara alayyahun a yanka, a fere dankalin a yanka, a gyara kayan miyan ayi grating koh jajjage, A yanka Albasa slides a hada ta da alayyahu bayan an wankesu.

  2. Sae a soya kayan miyan tare da curry, da spices da maggi sae a kwashe a kwano a ajiye.

  3. Sae a dora ruwa ya tafasa(ruwan daidai ydda zai dafa taliyar kar yyi yawa kuma kar yyi kadan) sae a zuba taliya idan ta tafaso sae a zuba dankalin tare da kayan miyan da aka soya da ingrediants, sae a rufe su russuna. Kafin ya dahu

  4. Sae a zuba crap fish din tare da Alayyahu da Albasa, a juya a rage wutar ya karasa dahuwa a hnkli.


Ingredients

  1. Sphagetti(taliya)
  2. Irrish\sweet potato
  3. Alayyahu
  4. Kayan miya
  5. Crap fish
  6. Spices

Related Recipes

Sweet potato with miyar dage_dage

Sweet potato with miyar dage_dage

Rice with Egg Sauce and moimoi

Rice with Egg Sauce and moimoi

Salad

Salad

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi

Cuscuss and chicken Sauce

Cuscuss and chicken Sauce

Chips and Onion sauce

Chips and Onion sauce

Mango juice

Mango juice