Source : Za A Fere Dankali Sae A Yanka Shi A Dora Shi Akan Wuta A Dafa Idan Yyi Half Dahuwa Kafin Ya Dahu Sosai Sae A Zuba Indomiea Saka Ingrediant Din Indomie ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 18, 2025
Step:
Za'a fere dankali sae a yanka shi a dora shi akan wuta a dafa, idan yyi half dahuwa kafin ya dahu sosai sae a zuba indomie
A saka ingrediant din indomie din. Already daman an daka attaruhu da albasa sae a zuba, a saka oil. Sannan a saka maggi da curry. Sae a rufe har indomie din ta dahu.