Mango juice

Source : A Dafa Mango Ya Dahu Sosae Idan Ya Huce Sae A Murje Shi A Cikin Ruwa Ya Murju Sosae Sae A Matse Ruwan Da Abin Tata Sannan A Sake Saka Ruwa A Kara Matse...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 22, 2026

Step:

  1. A dafa mango ya dahu sosae idan ya huce sae a murje shi a cikin ruwa ya murju sosae sae a matse ruwan da abin tata, sannan a sake saka ruwa a kara matsewa

  2. Sae a daka danyar citta koh a goga a matse lemon tsami sae a tace a ruwan mango din

  3. Sae a zuba sugar, a saka a fridge yyi sanyi.


Ingredients

  1. Mango
  2. Sugar
  3. Danyar citta
  4. Mango flavor

Related Recipes

Salad

Salad

Jellof spaghetti and beans

Jellof spaghetti and beans

Mango juice

Mango juice

Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Sweetpotato with egg and farfesun kayan ciki

Black tea

Black tea

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Rice with Egg Sauce and moimoi

Rice with Egg Sauce and moimoi