Kosai mai dadi

Source : A Wanke Waken Ya Wanku Sosae A Cire Bawon Kada A Barshi A Ruwa Ya Dade Sbd Jikewasae A Gyara Attaruhu Da Albasa A Wanke A Zuba Cikin Waken A Kai Mark...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 22, 2025

Step:

  1. A wanke waken, ya wanku sosae a cire bawon, kada a barshi a ruwa ya dade sbd jikewa

  2. Sae a gyara attaruhu da albasa a wanke, a zuba cikin waken a kai markade

  3. Kada a saka ruwa da yawa a cikin markadan

  4. Idan aka markada sae a buga kullin sosae a saka salt, a sake bugawa idan yyi kullin yyi kauri sae a kara saka ruwa kadan a buga

  5. Sae a soya a cikin mai kada a saka wutar tayi yawa sosaii sbd cikin bazai soyu ba, zaiyi danye


Ingredients

  1. Barjajjen wake
  2. Attaruhu da albasa
  3. Pinch of salt
  4. Oil

Related Recipes

Kosai mai dadi

Kosai mai dadi

Onion rings 1

Onion rings 1

Shinkafa da miyar kifi

Shinkafa da miyar kifi

Thanksgiving Style Paleo Chili

Thanksgiving Style Paleo Chili

Rice with Egg Sauce and moimoi

Rice with Egg Sauce and moimoi

Salad

Salad

Black tea

Black tea

Indomie with Irrish potato

Indomie with Irrish potato