Source : Zaa Jajjaga Attaruhu Da Albasa Sae A Soya Shi Da Mai Da Curry Da Spices Sae A Zuba Ruwa Daidai Ydda Zai Dafa Taliyar Idan Ya Tafasa Sai A Zuba Spaghet...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by tm~cuisine and more
at : October 22, 2025
Step:
Zaa jajjaga attaruhu da albasa, sae a soya shi da mai da curry da spices, sae a zuba ruwa daidai ydda zai dafa taliyar idan ya tafasa sai a zuba spaghettin da Maggi. Idan tayi sai a sauke