Fried rice

Source : Za A Kankare Carrot A Yanka Shi A Yanka Green Piece A Hada Da Green Beans Da Attaruhu Da Albasa A Wanke Sae Yanka Albasar Slides A Daka Attaruhun Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 28, 2025

Step:

  1. Za'a kankare carrot a yanka shi, a yanka green piece, a hada da green beans, da attaruhu da albasa a wanke. Sae yanka albasar slides a daka attaruhun.

  2. Sae a dafa shinkafa nrml dahuwa amma half done, bayan shinkafar ta tafaso sae a zuba green beans din da carrot shinkafar ta karasa laushi tare sbd green beans da carrot suna da tauri.

  3. Bayan shinkafar tayi half done dahuwa sai a tace ta tsane, kafin ta tsane sai a koya kayan hadin su attaruhu da green piece da albasa da dan kayan miya kadan sae a soya su tare a zuba mai da curry da maggi da salt da ruwa kadan bayan sun tsoyu sai a zuba shinkafar a cikin kayan hadin a juya sosaii ta hadu koh ina sae a mayar kan wuta.

  4. A rage gas din sosaii sbd shinkafar tayi laushi sosaii

  5. Idan tayi laushi sae a kwashe a zuba a flask, za'a ga shinkafar tayi washar sosaii sbd an tace ruwan starch din


Ingredients

  1. Rice
  2. Carrot
  3. Green beans
  4. Gree piece
  5. Attaruhu da albasa
  6. Curry
  7. Spices
  8. Maggi

Related Recipes

Fried rice

Fried rice

Salad

Salad

Sweet potato with miyar dage_dage

Sweet potato with miyar dage_dage

Mango juice

Mango juice

Black tea

Black tea

Jellof Spaghetti and potato

Jellof Spaghetti and potato

Jellof spaghetti

Jellof spaghetti

Cuscuss and chicken Sauce

Cuscuss and chicken Sauce