Kunun Aya na gargajiya

Source : A Jika Aya Na Tsahon Awa 5 Snanan A Surfa A Turmi A Wanke A Rege Tskauwarsai A Zuba A Heavy Duty Blender A Zuba Kanumfari Da Masoro A Wanke Danyar Citt...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 1, 2026

Step:

  1. A jika Aya na tsahon awa 5 snanan a surfa a turmi a wanke a rege tskauwar

  2. Sai a zuba a heavy duty blender, a zuba kanumfari da masoro a wanke danyar citta a yayyanka sai a zuba a Kai a markada har yayi laushi

  3. A tace da abin tata me laushi

  4. A saka sukari a juya sosai Sia a skae tacewa

  5. A zuba Madara da filebo a juya. A saka kankara ko a sa a firinji

  6. Daidai kaurinda kike so Sia a Sha.


Ingredients

  1. 2 Aya Kofi
  2. Sukari domin dandano
  3. Filebo Wanda ake so
  4. 1 Ginger babba guda
  5. 4 Kanumfari guda
  6. 4 Masoro kwaya
  7. Kankara
  8. Madara domin bukata

Related Recipes

Gireba

Gireba

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Doughnut 2

Doughnut 2

Ice cream din ayaba me almond

Ice cream din ayaba me almond

Yadda ake hada awaraTofu

Yadda ake hada awaraTofu

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

How to cook basmati rice

How to cook basmati rice

Better leaf stew

Better leaf stew