Faten dankalin turawa me alayyahu

Source : Zaki Fara Da Feraye Dankali Ki Yayyanka Manya Ki Barshibruwa Sannan Ki Dora Tukunya Ki Zuba Mai Da Albasa Wadatacciya Idan Ta Dan Kwanta Sai Ki Kawo Ja...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 4, 2026

Step:

  1. Zaki fara da feraye dankali ki yayyanka manya ki barshibruwa.

  2. Sannan ki Dora tukunya ki zuba mai da albasa wadatacciya, idan ta Dan kwanta sai ki kawo jajjagen tarugu da albasa ki zuba akai ki jujjuya sai ki yanka tumato kwaya 2 ki zuba akai ki soya Sia ki tsaida ruwa

  3. Ki saka magie, chicken stock, spices curry da duk sauran kayan da take karawa girki Dadi. Sannan ki zuba dankalin akai ki rufe.

  4. Idan ya dauko dahuwa zakiga ruwan ya ragu sosai sai ki kawo alayyahu da albasa da Kika wanke Kika yayyanka ki zuba akai ki motsa ki rufe. Mintuna 2 ki sauke.

  5. Ki soya kaza aci da ita

    Faten dankalin turawa me alayyahumatakin girki5 hoto
  6. Faten dankalin turawa me alayyahumatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Dankali daidai misali
  2. Dandano
  3. Albasa
  4. Kayan kamshi
  5. Alayyahu me Dan yawa
  6. Jajjagen tarugu da albasa
  7. Tafarnuwa domin bukata
  8. Mai kadan
  9. Chicken stock

Related Recipes

Potatoes ball me tsokar kaza

Potatoes ball me tsokar kaza

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Jallop din shinkafa

Jallop din shinkafa

Better leaf stew

Better leaf stew

Spice Paratha

Spice Paratha

Makaroni da mai da yaji

Makaroni da mai da yaji

Gireba

Gireba