Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Source : A Wanke Nama Ya Fita Sosai Sannan A Zuba A Tukunya A Zuba Ruwa A Dora Akan Wuta A Saka Kayan Kamshi Gishiri Kadan Albasa Magi Hade Da Kori Idan Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 3, 2026

Step:

  1. A wanke nama ya fita sosai, sannan a zuba a tukunya a zuba ruwa a Dora akan wuta, a saka kayan kamshi, gishiri kadan, albasa, magi, hade da kori Idan ya dahuwa sai a ajiye a gefe.

  2. Dora tukunya akan wuta, zuba mai Dan daidai, yayyanka albasa a ciki Idan yayi zafi soya naman sama sama, Zuba jajjajgaggen attaruhu da albasa a soya na Tsohon minti 5, sannan a zuba ruwan dahuwar naman Idan baida yawa sai a kara da ruwan dumi a rufe.

  3. Idan ya tafasa sai a zuba kayan dandano, curry, kayan kamshi sannan a kawo tsaki a wanke shi tas a zuba akai a rage wuta, Idan ya rage mintuna kamar 10 zuwa 15 a sauke sai a zuba yayyankakken dankalin Hausa a ciki su karasa dahuwa tare.

  4. A zuba a faranti sai a tsinki ganyen na'a na'a a sa akai sabida ya bawa girkin abin shaawa.

    Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausamatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 1 Tsakin shinkafa Kofi
  2. 1 Dankalin Hausa madaidaici guda
  3. Kayan dandano
  4. Attaruhu
  5. Albasa
  6. Kayan kamshi
  7. Mai
  8. Nama
  9. Ganyen na'a na'a

Related Recipes

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Better leaf stew

Better leaf stew

Stuff potatoes

Stuff potatoes

Egg roll

Egg roll

Cabbage roll

Cabbage roll

Doughnut

Doughnut

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Classy Cincin

Classy Cincin