Source : Ki Feraye Doya Da Dankali Kiyi Musu Yankan Da Kike Soki Dora Mai Akan Wuta Idan Yayi Zafi Sai Ki Zuba Sukari Da Magi A Cikin Doyar Ki Juya Ki Zuba Ki So...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : March 27, 2026
Step:
Ki feraye doya da dankali kiyi musu yankan da kike so
Ki Dora Mai akan wuta idan yayi zafi Sai ki zuba sukari da Magi a cikin doyar ki juya ki zuba ki soya.
Dankalinma ki soya
Ki wanke kayan cikin da lemon tsami, sai ki zuba ruwa sosai ki tafasa. Ki Kuma wankewa ki zubar da ruwan. A na 3 sai ki mayar Kan wita kiyi Masa Hadi ki zuba komai da komai ki rufe ki rage wuta ya karasa dahuwa
Aci da zatinsa
Ingredients
Dankali yanda akeso
Doya yanda akeso
Kayan ciki daidai misali
Kayan dandano
Spices
Curry
Tarugu da albasa
Cokali 1 na jar miya
Mai kadan
Tafarnuwa domin bukata
Man suya
Sukari kadan
Daddawa
Lemon tsami
Related Recipes
Coconut noodles
Spice Paratha
Dublan/diblan me kwakwa
Potatoes ball me tsokar kaza
Farfesun kazasoyayyiya da dafaffiya me kayan lambu