Miyar agushi ta musamman

Source : A Yayyanka Alayyahu Da Ganyen Ugu A Wanke Da Gishiri A Ajiye A Gefea Wanke Nama A Tafasashi A Ajiye Gefesannan A Dora Tukunya A Zuba Mai Da Manja A Sa A...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 2, 2026

Step:

  1. A yayyanka alayyahu da ganyen ugu a wanke da gishiri a ajiye a gefe

  2. A wanke nama a tafasashi a ajiye gefe

  3. Sannan a Dora tukunya a zuba Mai da manja a sa albasa a dan soya sama sama. Sai a zuba naman a juya minti 2 sai a zuba gyada a jujjuya idan ta soyu Sai a kawo kayan Miya a zuba a cigabada soyawa

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki3 hoto
  4. A zuba agushi a roba a fasa kwai sai a saka kayna kamshi da albasa

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki4 hoto
  5. A juya har ya hade

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki5 hoto
  6. Sai a dunga sakawa a cikin miyar kamar Ana sakin danwake

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki6 hoto
  7. Idan an gama sai a rage wutar za aga yayi kyau ya cuccure

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki7 hoto
  8. Sai a tsaida ruwa da ruwan nama

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki8 hoto
  9. A saka kayan dandano da kayan kamshi hade da tafarnuwa, a rufe a barshi ya dahu sai a zuba ganyen ugu a barshi a dahu

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki9 hoto
  10. Idan ya dahu sai a kawo alayyahu a zuba hade da albasa

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki10 hoto
  11. A barsu su dahu sosai

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki11 hoto
  12. Za a ji tanakamshi sai a sauke. I serve mine with white rice

    Miyar agushi ta musammanmatakin girki12 hoto

Ingredients

  1. Kayan Miya albasa da attaaruhu sai tumatir kada
  2. Agushi a nikashi hade da karafish
  3. Kayan dandano
  4. Naman karamar dabba
  5. Alayyahu
  6. Albasa me lawashi
  7. Ganyen ugu
  8. Manja
  9. Man gyada
  10. Tafarnuwa
  11. Kwai

Related Recipes

Spiced Chips with onion and egg sauce

Spiced Chips with onion and egg sauce

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Dambun kaza me dadi

Dambun kaza me dadi

Lemon Zobo me inibi Danyezobarodo

Lemon Zobo me inibi Danyezobarodo

Roasted tomato garlic sauce

Roasted tomato garlic sauce

Tart din dambun nama

Tart din dambun nama

Cincin me laushi

Cincin me laushi

Peanut Burger

Peanut Burger