Kwakumeti me icing sugar kala 2

Source : Ga Kayan Aikinnana Fasa Kwakwa A Cire Bayan Da Ruwan Sai A Wanke A Yayyanka Ta Madaidaitaa Sami Greeter Abin Goga Kubewa A Goga Da Manyan Gida Ko Da K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 22, 2026

Step:

  1. Ga kayan aikinnan

    Kwakumeti me icing sugar kala 2matakin girki1 hoto
  2. A FASA kwakwa a cire bayan da ruwan sai a wanke a yayyanka ta madaidaita

    Kwakumeti me icing sugar kala 2matakin girki2 hoto
  3. A sami (greeter) abin goga kubewa a goga da manyan gida ko da kanana

    Kwakumeti me icing sugar kala 2matakin girki3 hoto
  4. Sannan a bazata ta sha iska kamar na mintuna 30, Idan me ruwa ce sosai to a bazata da daddare da safe sai ayi amfani da ita

  5. Sannan a kawo gishiri Dan kadan amma kadan a zuba a jujjuya, sannan a zuba icing sugar din a kai a juya shima sosai

    Kwakumeti me icing sugar kala 2matakin girki5 hoto
  6. Daga nan sai a Dora tukunya akan wuta a zuba hadin kwakwar a dunga juyawa amma wuta kasa kasa, a hankali ana juyawa za aga yana narkewa har yazo ya fara hade jikinsa.

  7. A cigaba da juyawa har sai an ji ta fara kamshi Ta kuma fara hade jikinta. Sai a sauke.

  8. A raba 2 a zuba kalar da ake so sai a mulmula.

    Kwakumeti me icing sugar kala 2matakin girki8 hoto Kwakumeti me icing sugar kala 2matakin girki8 hoto

Ingredients

  1. 3 Kwakwa gogaggiya Kofi
  2. 2/3 cup Icing sugar
  3. 1 tsp Flavor
  4. Salt pinch

Related Recipes

Tayota/hikima

Tayota/hikima

Farfesun naman karamar dabba

Farfesun naman karamar dabba

Lemon yalo da danyar citta

Lemon yalo da danyar citta

Fried meat pie

Fried meat pie

Sandwich

Sandwich

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Farfesun kifi me dankalin turawa da albasa

Onion and mince meat sauce

Onion and mince meat sauce

Steam moimoi Alala

Steam moimoi Alala