Source : A Tankade Fulawa A Abu Me Tsafta Sai A Kawo Jajjagen Attaruhu Da Albasa A Zuba Akai Sannan A Daka Tafarnuwa A Zuba Sai A Saka Magie A Zuba Ruwa A Kwaba...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : July 4, 2026
Step:
A tankade fulawa a Abu me tsafta sai a kawo jajjagen attaruhu da albasa a zuba akai sannan a daka tafarnuwa a zuba, sai a saka magie a zuba ruwa a kwaba Kar yayi gudaje.
Sannan a yayyanka albasa yankan kanana a zuba akai, a juya Idan kulkin yayi daidai shikenan Idan beyi ba sai a kara ruwa a dandana aji magi Idan ya ji shikenan.
A Dora kaskon suya a zuba mai Idan yayi zafi sai a zuba kullin. Kar a cika wuta Idan gefe yayi sai a juya a kwashe. A ci da yaji me dadi.