Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)

Source : A Feraye Dankalin Sannan A Yayhanka Kanana Dogwayen Yanka Sai A Zuba A Ruwa A Saka Gishiri A Wanke Sannan A Tsame Dankalin A Tsane Ruwan Sannan A Saka M...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 9, 2026

Step:

  1. A feraye dankalin sannan a yayhanka kanana dogwayen yanka sai a zuba a ruwa a saka gishiri a wanke.

    Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki1 hoto
  2. Sannan a tsame dankalin a tsane ruwan sannan a saka maggie a jujjuya

    Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki2 hoto
  3. Dama an dora mai an saka albasa. Da yayi zafi sai a zuba dankalin a barshi ya soyu.

    Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki3 hoto
  4. Idan ya soyu sai a tsane a kwalanda, a barshi yayi jar suya dai..

    Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki4 hoto
  5. Sai a juye a ci ta kunu, ko da mai da yaji, ko da sauce, ko hakanan ko ma a sha da shayi..

    Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki5 hoto
  6. Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki6 hoto
  7. A ci lfy.!!!

    Soyayyen dankalin hausa (didi-kwale)matakin girki7 hoto

Ingredients

  1. 1 Dankali madaidaici guda
  2. Mai domin suya
  3. Magi yanda ake so
  4. Gishiri Dan kadan

Related Recipes

Balangun zamani me juicyromo romo

Balangun zamani me juicyromo romo

Farfesun kazasoyayyiya da dafaffiya me kayan lambu

Farfesun kazasoyayyiya da dafaffiya me kayan lambu

Kwadon yakuwa

Kwadon yakuwa

Peanut Burger

Peanut Burger

Special cookies

Special cookies

Egg roll

Egg roll

Kwakumeti me icing sugar kala 2

Kwakumeti me icing sugar kala 2

Paw-paw fruits salad bowl

Paw-paw fruits salad bowl