Egg roll

Source : Za A Zuba Fulawa A Roba Me Tsafta Sannan A Saka Bota Gishir Sukari Da Baking Powder A Juya Sosai Da Sosai Sai A Zuba Ruwa A Kwaba Yayi Laushi Kwabin ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 27, 2026

Step:

  1. Za a zuba fulawa a roba me tsafta, sannan a saka bota, gishir, sukari da Baking powder a juya sosai da sosai sai a zuba ruwa a kwaba yayi laushi kwabin Kar yayi tauri.

    Egg rollmatakin girki1 hoto
  2. Sannan a barshi ya hade jikinsa na Tsohon mintuna 10 sai a dauko a yayyanka shi manyan yanka a raba gida 5 ko 6. Na manta ban dau pic din step din ba.

  3. Sannan a dangwali fulawa a shafa akan abin murji a Murza kowanne Kar yayi fadi dai sosai. Sai a dauko kwan a Dora akai.

    Egg rollmatakin girki3 hoto
  4. Sannan a nannado a hade aita mulmulawa har sai ya hade ya zama kamar kwallo.

    Egg rollmatakin girki4 hoto
  5. Sai a Dora mai akan wuta a yanka albasa, Idan ya fara zafi sai a zuba a dunga juyawa kuma Kar a cika wuta. A hankali zai soyu sai a kwashe.

    Egg rollmatakin girki5 hoto
  6. A ci da shayi ko lemo.

    Egg rollmatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Kofi 1 na fulawa
  2. Butter cokali 3
  3. cokali Baking powder Rabin karamin
  4. Gishiri Dan kadan
  5. Ruwa na kwabawa
  6. 5 Kwan zabo, dafaffe guda
  7. Man suya
  8. Sukari cokali 1

Related Recipes

Kwalama bread me hadi

Kwalama bread me hadi

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Sandwich

Sandwich

Tsiren zamani

Tsiren zamani

Peanut Burger

Peanut Burger

Mango soup

Mango soup

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Date fritters

Date fritters