Source : A Wanke Yakuwa Idan Dafaffiyace Idan Ba Dafaffiya Bace Sai A Dakata Da Kanwa A Wanke A Gyara A Cire Kasara Wanke Tattasai Albasa Da Tumatir A Yayyankaa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : August 5, 2026
Step:
A wanke yakuwa Idan dafaffiyace Idan ba dafaffiya bace sai a dakata da kanwa a wanke a gyara, a cire kasar
A wanke tattasai albasa da tumatir a yayyanka
A sami roba a zuba yankakken tattasai a saka kuli kuli wanda yaji kayan hadi. Sai a zuba mai da Dan ruwa kadan a jujjuya,
Sannan a Zuba yakuwar a juya. Wasu suna saka sukari wasu kuma yaji suke sawa. A ci lfy