Sannan a smai roba a zuba Maggie wadatacce, curry, citta, spices, kayan kamshi Sia a zuba Mai kadan a daddaka tafarnuwa a kawo jajjagen attaaruhu da albasa a zuba a Kai a jujjuya. Sai a dauko kifinnan a dunga shafa hadin a jiki koina yaji. Sai a rufe da Leda a. Ajiye a bashi mintuna 30.