Source : A Zuba Makaroni A Flate Daidai Yanda Za A Iya Ci Sannan A Zuba Mai A Kawo Baked Beans Waken Gwangwani A Zuba A Zuba Dambun Kaza Cikin Hannu Za A Iy...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : May 28, 2026
Step:
A zuba makaroni a flate daidai yanda za a iya ci, sannan a zuba mai a kawo baked beans (waken gwangwani) a zuba, a zuba dambun kaza cikin Hannu, za a iya zuba fiye da hakan na, sai a zuba Maggie a sa yaji a ci akwai dadi sosai.