Sandwich

Source : A Wanke Tumatir Albasa Cucumber Kara S Koren Tattasai Da Kabeji A Yayyanka Yanda Ake Bukata Sannan A Fasa Kwai A Yayyanka Masa Albasa A Kawo Magi D...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 13, 2026

Step:

  1. A wanke tumatir, albasa, cucumber, Kara's, Koren tattasai da kabeji a yayyanka yanda ake bukata.

  2. Sannan a FASA kwai a yayyanka masa albasa, a kawo magi da Dan spices a zuba sai a kada. A dora kasko a zuba mai sai a soya kwan. Idan ya fara soyuwa sai a Dan kara mai da magi a juye yankakkun veggie din. A karasa har su hade jikin su sai a sauke.

  3. A kunna abin gashi biredi (toaster) sai a dauko bredi a shimfida akai sannan a zuba hadin a kawo wani biredin a kuma sawa sai a rufe, Idan ya gasu sai a cire.

    Sandwich recipe step 3 photo Sandwich recipe step 3 photo
  4. Za a iya yayyankawa za kuma a iya ci hakanan. A ci da duminsa.

    Sandwich recipe step 4 photo

Ingredients

  1. 6 Bread me yanka yanka guda
  2. 3 Kwai guda
  3. 1 Albasa madaidaiciya guda
  4. 1 Tumatir Babba
  5. Cucumber rabi
  6. Yankakken kabeji Rabin hannu
  7. 1 Karas guda
  8. 1 Koren tattasai karami
  9. Magi
  10. Mai

Related Recipes

Traditional pizza/bandashe

Traditional pizza/bandashe

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Ice cream a saukake

Ice cream a saukake

DIY Condensed milk

DIY Condensed milk

Yadda ake hada awaraTofu

Yadda ake hada awaraTofu

Wainar gero ta musamman

Wainar gero ta musamman

Rainbow fruit salad

Rainbow fruit salad

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar