Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washar

Source : Hanya Ta Farko Zaki Fara Da Dora Ruwa Yayi Zafi Sai Ki Ajiye A Gefe Sannan Ki Dauko Tukunya Ki Zuba Mai Sai Ki Juye Kus Kus Din A Ciki Ki Jujjuya Sann...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : February 7, 2026

Step:

  1. Hanya ta farko.

  2. Zaki fara da Dora ruwa yayi zafi Sai ki ajiye a gefe.

  3. Sannan ki dauko tukunya ki zuba Mai, sai ki juye kus kus din a ciki ki jujjuya, sannan ki kawo ruwannan ki zuba akai sai ya Sha kan kus kus din. Sai ki juya ki kawo Leda da ake turara fried rice ki Dora sannan ki Dora murfin ki bashi mintuna 10.

  4. Saiki da serving spoon ki Dan dibo ki taba idan ya dahu alhamdulillah idan beyi ba sai ki Dan ruwan zafi

  5. Sai hanya ta biyu idan zkaiyi me kayan lambu.

  6. Zaki wanke kayan lambun ki gyarasu sai ki tafasa su Yi laushi dai. S

  7. Sannan ki wanke su sai ki juye akan ruwan zafin da Kika dafa.

  8. Sannan bayan kin zuba Mai da kus kus a tukunya sai ki kawo ruhan hade da kayan lambun ki zuba akai ki juya koina yaji sai ki rufe Kamar dai na farkon.

  9. Sai ki nemi Miya me Dadi.

  10. Nidai nawa da jar Miya na Ci shi. Ga Kuma lemon tsamiya a gefe,

    Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washarmatakin girki10 hoto
  11. Yadda Zaki dafa cous cous yayi washar washarmatakin girki11 hoto

Ingredients

  1. Leda 2 na kus kus
  2. Mai cokali 10
  3. Ruwan zafi ba tafashashe ba
  4. Tukunya me murfi
  5. Leda babba

Related Recipes

Tayota/hikima

Tayota/hikima

DIY Condensed milk

DIY Condensed milk

Cup cake

Cup cake

Kunun madara

Kunun madara

Spiced Chips with onion and egg sauce

Spiced Chips with onion and egg sauce

Fresh ginger and lemon juice

Fresh ginger and lemon juice

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Cake me kwakwa

Cake me kwakwa