Ice cream a saukake

Source : A Zuba Whipping Cream A Container Sannan A Zuba Madara Akai A Zuba Icing Sugar Da Flavour Sannan A Kawo Ruwan Sanyi Me Kankara A Zuba Akai A Dunga Juj...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : July 24, 2026

Step:

  1. A zuba whipping cream a container, sannan a zuba madara akai, a zuba icing sugar da flavour.

  2. Sannan a kawo ruwan sanyi me kankara a zuba akai a dunga jujjuyawa da whisker ko mixer har yayi kauri.

  3. A kawo marmasasshen cake a zuba akai a juya. Sai a zuba a Kofi a barbada sprinkle akai da inibi sai a sha. Yanada dadi sosai.

    Ice cream a saukakematakin girki3 hoto
  4. Za a iya mayarwa fridge domen a sha zuwa anjima.

    Ice cream a saukakematakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Garin whipping cream cokali 2
  2. Madarar gari cokali 1
  3. cokali Icing sugar Rabin
  4. Filebo Dan kadan
  5. Ruwan kankara kadan
  6. 1 Marmasasshen cake madaidaici guda
  7. Inibi (dried fruits)
  8. Sprinkle

Related Recipes

Spicy PS fried egg

Spicy PS fried egg

Faten dankalin turawa me alayyahu

Faten dankalin turawa me alayyahu

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Milk candy ball AKA Gullisuwa

Juice din lemon Zaki da karas

Juice din lemon Zaki da karas

Farfesun naman karamar dabba

Farfesun naman karamar dabba

Cake me kwakwa

Cake me kwakwa

Hadin dafaffen gero na musamman

Hadin dafaffen gero na musamman

Dambun kaza me dadi

Dambun kaza me dadi