Source : A Tankade Fulawa Sai A Zuba Sukari Yist Butter Kwai Gishiri Da Ruwa Duk A Zuba A Guri Dayasai A Kwaba Har Sai Ya Hade Jikinsaa Murza Sosai Sannan A...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : March 8, 2026
Step:
A tankade fulawa Sai a zuba sukari, yist, butter, kwai, gishiri da ruwa duk a zuba a guri daya
Sai a kwaba har sai ya hade jikinsa
A murza sosai, sannan a yayyanka sai a mulmula a barshi ya tashi