Spiced Crackers

Source : Da Farko Ki Sami Roba Me Tsafta Ki Tankade Fulawa Sai Ki Zuba Duka Kayan Hadin Banda Ruwa Ki Juya Su Hade Guri 1sannan Ki Zuba Ruwa Ki Kwaba Kada Yayi...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 15, 2026

Step:

  1. Da farko, Ki Sami roba me tsafta ki tankade fulawa. Sai ki zuba duka kayan hadin Banda ruwa ki juya su hade guri 1

  2. Sannan ki zuba ruwa ki kwaba kada yayi tauri kar ayayi ruwa Kuma

  3. Taurin dai kamar na meat pie din gashi Sia ki barshi ya huta na mintuna 5.

  4. Sai ki murza yayi falen falen ki yayyanka a tsaye da wuka

    Spiced Crackersmatakin girki4 hoto
  5. Sai ki saka cutter ki sake yayyankawa sannan ki soya a Mai me zafi.

    Spiced Crackersmatakin girki5 hoto
  6. An gama

    Spiced Crackersmatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. 1 1/2 cup Fulawa
  2. Curry kadan
  3. 3 Maggie guda
  4. Tafarnuwa Yar kadan ki daka
  5. Mai cokali 1
  6. cokali Dakakken yaji Rabin
  7. Sai ruwa
  8. Spices duk wnada kike dashi Koda ya Kai kala 10 ki saka

Related Recipes

Whipping cream

Whipping cream

Fried meat pie

Fried meat pie

Potatoes ball me tsokar kaza

Potatoes ball me tsokar kaza

Balangun zamani me juicyromo romo

Balangun zamani me juicyromo romo

Kwalama bread me hadi

Kwalama bread me hadi

Kwakumeti me icing sugar kala 2

Kwakumeti me icing sugar kala 2

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Gashin kifi a kaskopan grill fish

Yummy Almond salad

Yummy Almond salad