Potatoes patties

Source : A Wanke Dankali Ya Fita Tass Ko Kuma A Feraye A Yayyanka Sia A Dafa Da Dan Gishiri Kadan Dahuwar Kada Yayi Luguf Daidia Yadda Za A Iya Marmasawa Dai Id...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 30, 2026

Step:

  1. A wanke dankali ya fita tass ko Kuma a feraye a yayyanka Sia a dafa da dan gishiri kadan, dahuwar kada yayi luguf daidia yadda za a iya marmasawa dai.

  2. Idna ya dahu Sai a zuba ruwna sanyi akai a bare Bayan, ko a tsane a kwalanda a barshi ya huce sannan a marmasa shi.

  3. A goga albasa a Kai a zuba duka rgaowar kayan hadin a juya, idan akaga ya hade shikenan idan be hade ba sai a Kara bread crumbs, a dunga mukmulawa anayin shade din da ake so in so smaune ayi cone shape.

    Potatoes pattiesmatakin girki3 hoto
  4. A barshi ya Sha iska ko a saka a Fridge yayi 10 minutes sai a Dora kasko a zuba Mai kadan idna yayi zafi sai a dunga sakawa gefe yayi a juya gefe a tsane a kwalanda

    Potatoes pattiesmatakin girki4 hoto
  5. Aci da zafinsa.

    Potatoes pattiesmatakin girki5 hoto
  6. Za Kuma a iya ci a sandwich

    Potatoes pattiesmatakin girki6 hoto

Ingredients

  1. Dankali Irish guda 5 manya
  2. 1 tsp Spices
  3. To test maggie
  4. 1 tsp Tumeric
  5. Pinch salt
  6. Oil for shallow fry
  7. 1 cup Bread crumbs
  8. Onion 1 medium
  9. 1 egg

Related Recipes

Dambun kaza me dadi

Dambun kaza me dadi

Special cookies

Special cookies

Lemon abarba mangoro da ginger

Lemon abarba mangoro da ginger

Better leaf stew

Better leaf stew

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Potato lollipop dankali me samfurin lollipop

Chicken classy soup

Chicken classy soup

Wheat glazed doughnuts

Wheat glazed doughnuts

Coconut noodles

Coconut noodles