Kwalama (bread me hadi)

Source : A Wanke Albasa Da Tumatir A Yayyanka Yanda Ake So A Barbada Gishiri Kadan A Sake Wankewa Sai A Samu Abu A Fasa Kwai A Ciki A Kawo Yankakken Albasa Da ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 21, 2026

Step:

  1. A wanke albasa da tumatir a yayyanka yanda ake so, a barbada gishiri kadan a sake wankewa. Sai a samu abu a FASA kwai a ciki a kawo yankakken albasa da tumatir a zuba a ciki sannan a saka magi a barbada spices a kada.

  2. A Dora kaskon suya akan wuta sai a zuba mai Idan yayi zafi sai a kawo kwan a zuba a soya ya Dan ragargaje dai.

  3. A dauko bread a yankashi kamar yanda a kaga na yanka sai a raba biyu a zuba hadin a ciki a kawo rabin a Dora.

    Kwalama (bread me hadi)matakin girki3 hoto
  4. A ci da lemo ko shayi yanada dadi sosai.

    Kwalama (bread me hadi)matakin girki4 hoto

Ingredients

  1. Bread Babba Rabi
  2. Kwai guda 3 manya
  3. Albasa rabi
  4. 2 Tumatir madaidaici
  5. Spices kadan
  6. Magie don dandano
  7. Mai domin suyar kwai

Related Recipes

Juice din lemon Zaki da karas

Juice din lemon Zaki da karas

Cabbage and onion noodles

Cabbage and onion noodles

Lemon yalo da danyar citta

Lemon yalo da danyar citta

Spiced Chips with onion and egg sauce

Spiced Chips with onion and egg sauce

Cabbage roll

Cabbage roll

Whipping cream

Whipping cream

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew

Spring roll  samosa using leftover meat pie dough

Spring roll samosa using leftover meat pie dough