Lemon yalo da danyar citta

Source : Ga Kayan Hadinnu Nana Wanke Citta Sosai Sai A Yayyan Ka Kanana Sbd Suyi Saurin Markaduwasannan A Yayyanka Data Ma Kananasai A Zuba A Blender A Saka Suge...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 12, 2025

Step:

  1. Ga kayan hadinnu nan

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki1 hoto
  2. A wanke citta sosai sai a yayyan ka kanana sbd suyi Saurin markaduwa

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki2 hoto
  3. Sannan a yayyanka data ma kanana

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki3 hoto
  4. Sai a zuba a blender a saka suger a markada su a tare

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki4 hoto
  5. A barshi yayi laushi sosaj

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki5 hoto
  6. Daga nan sai a tace da abu me laushi Sosai ian an tace sai a dandana aji Idan komai yaji sai a zuzzuba a Kofi a

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki6 hoto
  7. Lemon yalo da danyar cittamatakin girki7 hoto
  8. Asha lfy. Ba dai dadi ba

    Lemon yalo da danyar cittamatakin girki8 hoto
  9. Lemon yalo da danyar cittamatakin girki9 hoto

Ingredients

  1. 3 Data madaidaita guda
  2. Danyar citta guda 1 karama
  3. Ruwa yanda ake so
  4. Sukari yanda zaiji

Related Recipes

Macaroni salad

Macaroni salad

Kunun madara

Kunun madara

Dan-tamatsitsi

Dan-tamatsitsi

Hadin daddawar miya na musamman

Hadin daddawar miya na musamman

Dambun shinkafa me naman kaza

Dambun shinkafa me naman kaza

Kwalama bread me hadi

Kwalama bread me hadi

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew

Cook pad logo Carrot macaroni with spinach stew

Taliya da macaroni me alayyahu da dambun nama

Taliya da macaroni me alayyahu da dambun nama