Juice din lemon Zaki da karas

Source : Ga Abubuwan Da Muke Bukata A Gyarebayan Kin Gyara Kara S Kin Cire Bayan Ki Yayyankashi Sai Ki Yayyanka Lemon Bawo Shima Kicire Bayan Da Kwallayen Ki Ya...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 12, 2026

Step:

  1. Ga abubuwan da muke bukata a gyare

    Juice din lemon Zaki da karasmatakin girki1 hoto
  2. Bayan kin gyara Kara's kin cire bayan ki yayyankashi, Sai ki yayyanka lemon bawo shima kicire bayan da kwallayen ki yayyanka. Snanan ki zuba a abin markaden (blender) ki zuba ruwa ki markada har yayi laushi sosia

    Juice din lemon Zaki da karasmatakin girki2 hoto
  3. Idna yayi laushi Sia ki yace ki saka sukari ki juya ki watsa kankara. Sai a zuzzuba a mazubi.

    Juice din lemon Zaki da karasmatakin girki3 hoto
  4. A Sha da snayinsa ko da cincin me kwakwa

    Juice din lemon Zaki da karasmatakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 2 Lemon bawo manya guda
  2. 3 Kara's ja manya guda
  3. Sugar domin dandano
  4. Kankara

Related Recipes

Butter icing

Butter icing

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Buns din alkama da fulawa me chakuleti

Whipping cream

Whipping cream

Wainar gero ta musamman

Wainar gero ta musamman

Dried carrot lavash heart shape

Dried carrot lavash heart shape

Yummy Almond salad

Yummy Almond salad

DIY Condensed milk

DIY Condensed milk

Kunun Aya na gargajiya

Kunun Aya na gargajiya