Source : Dama Kin Tafasa Namanki Sauki Dora Tukunya Akan Wuta Ki Zuba Mai Sai Ki Kawo Albasa Ki Zuba Idan Ya Dan Fara Zafi Sai Ki Zuba Naman Ki Soya Sama Sama S...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : August 19, 2025
Step:
Dama kin tafasa namanki, sauki Dora tukunya akan wuta ki zuba mai sai ki kawo albasa ki zuba idan ya Dan Fara zafi sai ki zuba Naman ki soya sama sama.
Snanan ki kawo tarugu da albasa ki zuba, ki juya idna ya fara soyuwa Sia ki zubakaras da peas ki tsiada ruwa.
Ki saka kayan kamshi, kayan dandano da tafarnuwa ki rufe
Idan ya tafasa sai ki zuba shinkafar ki barshi ya dahu.
Idan ya kusa dahuwa Sia kawo cabbage da koren tattasai ki zuba akai ki rage wutar. Minti 5 ki sauke.