Source : Ki Sami Roba Me Tsafta Ki Zuba Sugar Sai Ki Fasa Kwai Daya Bayan Daya A Ciki Sannan Ki Juya Idan Ya Fara Hade Jikinsa Sai Ki Zuba Butter Kiyta Juyawa ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Khady Dharuna
at : June 5, 2026
Step:
Ki sami roba me tsafta ki zuba sugar, sai ki FASA kwai daya bayan daya a ciki sannan ki juya, Idan ya fara hade jikinsa sai ki zuba butter kiyta juyawa har sai ya hade guru 1.
Ki zuba kwakwa, Baking powder, da flavor ki kara juyawa sosai.
Sannan ki kawo fulawar ki raba 2 ki zuba rabi ki juya sai ki juye sauran ki cigaba da hadawa har sai kinga ya hade yayi kyau. Kina daga ludayin zakiga yana diga.
Sai a shafa butter a gwangwanin gashi a zuba kwabin. Kafin a fara gashi a tabbatar an fara kunnawa ya dau zafi. Sai a zuba a rage wutar ya gasu a hankali.