Stuff potatoes

Source : Ga Kayayyakin Da Muke Bukata Nan Za A Fara Da Feraye Dankali A Wanke A Gudansa In So Samu Ne A Zabo Madaidiata Sia A Sami Abin Kwakule Dnakali A Kwaku...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 15, 2026

Step:

  1. Ga kayayyakin da muke bukata Nan.

    Stuff potatoesmatakin girki1 hoto
  2. Za a fara da feraye dankali a wanke a gudansa. In so samu ne a zabo madaidiata. Sia a Sami abin kwakule dnakali a kwakule tskaiyar.

    Stuff potatoesmatakin girki2 hoto
  3. Sai a Dora ruwa a zuba a dafa shi sama sama kae yayi luguf dai, Amma a kula kar a cika wuta sbd Nan da Nan yake dahuwa, idan ya tahu sai a tace a kwalanda

    Stuff potatoesmatakin girki3 hoto
  4. A Dora tukunya me tsafta a zuba Mai a ciki

    Stuff potatoesmatakin girki4 hoto
  5. Sannan a zuba fennel seed a juya

    Stuff potatoesmatakin girki5 hoto
  6. Sai a zuba albasa a motsa na Yan mintuna

    Stuff potatoesmatakin girki6 hoto
  7. Sannna a goga Kara's Bayan an kankare Bayan an wnake, a zuba a motsa

    Stuff potatoesmatakin girki7 hoto
  8. Sai a kawo marmasasshen kifi shima a zuba akai

    Stuff potatoesmatakin girki8 hoto
  9. A zuba kayan dandano da kayan kamshi a cigaba da soyawa har ya Zama ya soyu sai a juye a kwano

    Stuff potatoesmatakin girki9 hoto
  10. Bayan ya Sha iska sai a dauko dankalin a dunga cusa hadin a cikin Ramin a hankali sbd kar ya fashe. Ayi ta Yi har a gama

    Stuff potatoesmatakin girki10 hoto
  11. Sai a kada kwai a zuba Maggie da spices, a yanka albasa a saka ragowar Kara's dinnan.

    Stuff potatoesmatakin girki11 hoto
  12. Sai a tsoma dankalin a ciki a jujjuya koina ya ji

    Stuff potatoesmatakin girki12 hoto
  13. Sannnan a saka a cikin garin bread a jujjuya koina ya rufe

    Stuff potatoesmatakin girki13 hoto
  14. Sai a sake sakawa a ruwan kwai a sa a Mai me zafi a soya. Idna yayi alamar soyuwa sai a kwashe.

    Stuff potatoesmatakin girki14 hoto
  15. Masha Allah

    Stuff potatoesmatakin girki15 hoto
  16. Dadi sai ma kin gwada zaki banbance dadin sa da normal dankali

    Stuff potatoesmatakin girki16 hoto

Ingredients

  1. 2 Dankali cin mutum
  2. Kifi yanka 2
  3. 1 Kara's babba guda
  4. 1 Albasa karama
  5. Maggie don dandano
  6. Curyy kadan
  7. Spices kadan
  8. Pennel seed kadan
  9. Mai cokali 2
  10. 4 Kwai guda
  11. Garin burodi(bread crumb)

Related Recipes

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Faten tsakin shinkafa me dankalin Hausa

Nannadadden doughnut

Nannadadden doughnut

Kwalama bread me hadi

Kwalama bread me hadi

Whipping cream

Whipping cream

French toast + yam ball

French toast + yam ball

Simple doughnuts

Simple doughnuts

Cabbage roll

Cabbage roll

Spring roll  samosa using leftover meat pie dough

Spring roll samosa using leftover meat pie dough