Macaroni and yam

Source : Na Soya Mai Nasa Kayan Miya Bayan Sun Kusa Soyuwa Saina Tsaida Ruwanasa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Bayan Sun Tafasa Nasa Macaroni Na Juya Na Rufeba...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 12, 2026

Step:

  1. Na soya mai nasa kayan miya, bayan sun kusa soyuwa saina tsaida ruwa

  2. Nasa maggi da curry da kayan kamshi,

  3. Bayan sun tafasa nasa macaroni na juya na rufe

  4. Bayan tayi minti goma da sawa sai nasa doya, dama na yanka doya na wanke

  5. Bayan nasa doya sai nasa jajjagaggen tarugu da albasa kadan na kara maggi 1

  6. Na rufe yayi 15 minutes saina sauke, akwai dadi..........


Ingredients

  1. Macaroni half bag
  2. Yam
  3. Kayan miya
  4. Maggi da curry
  5. Oil

Related Recipes

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Faten masa

Faten masa

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg

Sweet meat pies

Sweet meat pies

Kek laddo

Kek laddo

Gurasa bandashe

Gurasa bandashe

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake