Shinkafa da wake

Source : Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Kisa Wake Da Kanwa Saiki Barshi Na Tsawon Minti Goma Saiki Sa Shinkafaidan Tayi Minti Talatin Saiki Sauke Ki Wanke Ki Tace...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 24, 2026

Step:

  1. Ki dora ruwa idan sun tafasa kisa wake, da kanwa saiki barshi na tsawon minti goma saiki sa shinkafa

  2. Idan tayi minti talatin saiki sauke ki wanke ki tace ki kara mayarwa ta dahu na tsawon minti goma ko ashirin

  3. Ki yanka latas da tumatir da albasa sai ki wanke su

    Shinkafa da wakematakin girki3 hoto
  4. Saiki dibi shinkafar Ki sa mai kisa yaji da maggi, kisa latas dinki da tumatir da albasa.

    Shinkafa da wakematakin girki4 hoto

Ingredients

  1. 2 Shinkafa Kofi
  2. Wake kofi 1 da rabi
  3. Latas da tumatir da albasa
  4. Maggi
  5. Yaji
  6. Kanwa
  7. Mai soyayye

Related Recipes

White rice and stew

White rice and stew

Alkubus da miya

Alkubus da miya

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Sweet pop corn

Sweet pop corn

Alale mai hadin kwai

Alale mai hadin kwai

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Kwadon salad

Kwadon salad

Stir fry spaghetti

Stir fry spaghetti