Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwa Dai Dai Kisa Maggi Da Kori Da Kayan Kamshi Ki Rufe Idan Ya Tafasa Saikisa Makaroniki Sa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : March 23, 2026
Step:
Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa ruwa dai dai,
Kisa maggi da kori da kayan kamshi, ki rufe, idan ya tafasa saikisa makaroni
Ki sa kifi ki juya saiki bashi minti goma sha biyar, saiki bude kisa alanyahu da tarugu da albasa, ki juya saiki barshi bude, idan yayi minti biyar saiki sauke shikenan, aci dadi lafiya