Chips and egg roll

Source : Ki Feraye Dankali Kiyanka Ki Tsane Shi A Kwalanda Kisa Gishiri In Mai Yai Zafi Ki Zuba In Ya Soyu Ki Kwashezaki Yanka Albasa Kiyi Grating Attaruhu Ki Fa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 26, 2026

Step:

  1. Ki feraye dankali kiyanka ki tsane shi a kwalanda kisa gishiri in mai yai zafi ki zuba in ya soyu ki kwashe

  2. Zaki yanka albasa kiyi grating attaruhu ki fasa kwai akai kisa maggie da spices

  3. Ki kada ahi sai ki daura pan din a wuta kisa mai kadan sai ki zuba kwan a tsakiya amma ba duka ba ki kasa shi uku in ya yayi sai ki tura sai ki Dan nade shi ki kara zuba hadin kwanki daga gefe ki kara nadewa zakiyi har ki gama amma kisa shi a low heat.sai kici da kachup


Ingredients

  1. Potato
  2. Oil
  3. Salt
  4. 4 Egg
  5. 1 Onion
  6. Maggie
  7. 1 Scott burnet

Related Recipes

Miyar gyada da zogale

Miyar gyada da zogale

Semo fritters

Semo fritters

Coconut milk shake

Coconut milk shake

Gashin nama mai daddawa

Gashin nama mai daddawa

Potato soup

Potato soup

Beef bread

Beef bread

Sweet potato ball

Sweet potato ball

Peppered chicken

Peppered chicken