Source : Zaki Dafa Dankalinki Ki Soya Minced Meat Dinkiki Yanka Cabbage Da Carrot Atta Ruhu Da Albasasai Ki Zuba Hadin Ki Gaba Daya A Pan Kisa Oil Ki Kada Egg Ki...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki dafa dankalinki ki soya minced meat dinki
Ki yanka cabbage da carrot atta ruhu da albasa
Sai ki zuba hadin ki gaba daya a pan kisa oil ki kada egg ki zuba kisa curry inyayi ki sauke
Ki yanka cabbage da carrot atta ruhu da albasa
Sai ki zuba hadin ki gaba daya a pan kisa oil ki kada egg ki zuba kisa curry inyayi ki sauke