Source : Zaki Samu Shinkafarki Ki Jika Ta In Ta Jikuzaki Dibi Wata Ki Dafata Sai Ki Hada Ki Zuba Yeast Dinki Ki Markada Kisa Sugar Da Saltsai Ki Aje Guri Mai Dum...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 23, 2025
Step:
Zaki samu shinkafarki ki jika ta in ta jiku
Zaki dibi wata ki dafata Sai ki hada ki zuba yeast dinki ki markada kisa sugar da salt
Sai ki aje guri mai dumi kamar 2hrs zaki ga ya tashi yayi hudahuda sai ki zuba madarar ruwa aciki
Ki kara bugawa sai ki soya zaki ci da ko wace miyar da kike so