Source : Zaki Wanke Naman Ki Kiyi Marinating Dinshi Da Spices Dinki Da Seasoninginyayi Ki Daura A Wuta Ki Yanka Albasainya Kusa Dahuwa Ki Kawo Kulin Ki Ki Zuba K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : December 31, 2025
Step:
Zaki wanke naman ki kiyi marinating dinshi da spices dinki da seasoning
Inyayi ki daura a wuta ki yanka albasa
Inya kusa dahuwa ki kawo kulin ki ki zuba ki yanka attaruhu da albasa ki zuba kisa mai dai curry in ruwan ya karewa ki sauke da Dan roman ake sansa