Bandasho

Source : Zaki Samu Gurasarki In An Siyo Miki Ita Sai Ki Turarataki Daka Kulinki Da Kayan Kamshi Kisa Seasoningki Yanka Albasa Da Da Tumatur Sai Ki Dauko Faranti ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 31, 2025

Step:

  1. Zaki samu gurasarki in an siyo miki ita sai ki turarata

  2. Ki daka kulinki da kayan kamshi kisa seasoning

  3. Ki yanka albasa da da tumatur sai ki dauko faranti ki jera gurasar ki barbada kulin ki yar yada mai kisa tumatir dinki da albasa


Ingredients

  1. Gurasa
  2. Kuli
  3. Seasoning
  4. Mai
  5. Kayan kamshi
  6. Albasa
  7. Tumatir

Related Recipes

Chapatti with chicken papar soup

Chapatti with chicken papar soup

Chips and egg roll

Chips and egg roll

Beef shawarma

Beef shawarma

Egg in potato

Egg in potato

Watermelon smoothy

Watermelon smoothy

Alkubus da miyar kabewa

Alkubus da miyar kabewa

My special jollof rice

My special jollof rice

Suyan doya da kwai and minced meat sauce

Suyan doya da kwai and minced meat sauce