Meat Stuffed croissant

Source : Zaki Hada Dry Ingredient Dinki Kisa Butter Ki Kwaba Kar Yai Tauriki Soya Minced Meat Dinki Dasu Attaruhu Da Albasa Da Maggie Da Spicessai Ki Dauko Dough...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 1, 2026

Step:

  1. Zaki hada dry ingredient dinki kisa butter ki kwaba kar yai tauri

  2. Ki soya minced meat dinki dasu attaruhu da albasa da Maggie da spices

  3. Sai ki dauko dough dinki ki murza a circle da fadi sosai

  4. Sai ki rinaga yankashi in triangle amma yai tsaho sosai

  5. Sai ki debo hadin naman ki zuba daga inda yafi fadi sai ki made shi kamar tabarma zai bada wannan shafe din

  6. Sai ki shafa masa kwai a saman shi ki gasa


Ingredients

  1. 2 cups flour
  2. 2 tblspnButter
  3. pinch Yeast
  4. pinch Salt
  5. 1 tspn sugar,1egg
  6. pinch Baking fowder
  7. For filling
  8. Minced meat
  9. Onion
  10. Scott burnett
  11. Oil
  12. Seasoning
  13. Spices

Related Recipes

Spinach sauce

Spinach sauce

Indian samosa

Indian samosa

Gas meat

Gas meat

Couscous and vegetable soup

Couscous and vegetable soup

Sweet potato ball

Sweet potato ball

Mango juice

Mango juice

Miyar gyada da zogale

Miyar gyada da zogale

Chocolate stuffed buns

Chocolate stuffed buns