Source : Zaki Hada Flour Da Alkama Ki Juyasu Ki Zuba Yeast Dinki Da Salt Ki Kwaba Yafi Na Fanke Taurisai Ki Aje A Guri Mai Dumi Kamar 1hour Ma Yayiinya Tashi Sai...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by hafsat tahir salga
at : November 21, 2025
Step:
Zaki hada flour da alkama ki juyasu ki zuba yeast dinki da salt ki kwaba yafi na fanke tauri
Sai ki aje a guri mai dumi kamar 1hour ma yayi
Inya tashi saiki sai ki bugashi sosai
Saiki sami gwangwanayenki ki kishafe su da mai said ki zuba a ruwa atukunya
Ki jera su a ciki kidaura in yayi zaki ji yana kamshi sai ki sauke
Sai miya ita kuma zaki zuba kayan miyanki ki zuba kabewa kisa mai da nama ki kara ruwa
Kisa seasoning dinki da spices ki rufe
Ki yanka alayyahu ki wanke shi in tayi kizuba Sai ki sauke.